Yahweh ya ba su ilimi da ganewa da fahimtar dukkan littattafai da hikima, Daniyel kuma ya na iya gane kowanne irin wahayi da mafarki.