ha_tq/dan/01/14.md

311 B

Bayan da mai aikin ya yarda ya gwada su, menene ya gani bayan kwana goma da ya kwatanta Daniyel, Hananiya da Meshal da Azariya da sauran mutanen?

Mai aikin ya ga da cewa Daniyel, Hananiya da Meshal da Azariya sun fi sauran lafiya, kuma an fi ciyar da su fiye da sauran 'yan mazan da suke cin abincin sarkin.