ha_tq/dan/01/11.md

322 B

Menene Daniyel ya tambayi wanda aka sa ya yi tsaron Daniyel da Hananiya da Meshal da Azariya?

Ya ce, "Idan ka yarda ka gwada mu bayinka kwana goma, ka riƙa ba mu kayan lambu mu ci da ruwa mu sha. 13Sa'annan ka gwada fitarmu da fitar samarin da su ke cin abincin sarki, ka yi ma na mu bayinka, bisa ga yadda ka gan mu.