ha_tq/dan/01/06.md

292 B

Menene sunayen waɗannan 'yan mazan daga Isra'ila kuma wace suna ne Babban ma'aikacin ya ba su?

Sunayen waɗannan 'yan mazan da sunan da babban ma'aikacin ya ba su su ne: Daniyel ya kira shi Beltshazzar, ya kira Hananiya Shadrak, ya kira Mishayel Meshak Azariya kuma ya kira shi Abednego.