ha_tq/dan/01/01.md

328 B

Yaushe ne sarkin Babila Nebukadnezzar ya zo ya kewaya birnin Urushalima domin tsayad da dukan abin da zai shigo cikinta?

Nebukadnezzar ya zo Urushalima a shekara ta uku a mulkin Yehoyakim sarkin Yahuda.

Wa ya bawa Nebukadnezzar nasara a kan Yehoyakim sarkin Yahuda?

Ubangiji ya bawa Nebukadnezzar nasara a kan Yahoyakim.