ha_tq/col/04/15.md

207 B

A cikin wane irin wuri ne ikilisiyar Lawudikiya ke saduwa?

Ikilisiya a Lawudikiya na saduwa a gida.

Ga wane ikilisiya ne kuma Bulus ya rubuta wasika?

Bulus ya rubuto wasika wa ikilisiya a Lawudikiya.