ha_tq/col/04/12.md

211 B

Donm menene Abafaras ke yin addu'a domin Kolossiyawa?

Ya na addu'a don Kolossiyawan su tsaya cikakku da hakikancewa a cikin dukka nufin Allah.

Menene sunan likitan dake tare da Bulus?

Sunan likitan Luka.