ha_tq/col/04/05.md

147 B

Yaya ne Bulus ya umurce Kolossiyawan su yi wa bare?

Bulus ya umurce su su yi tafiya da hikima, su kuma yi magana da alheri ga waɗanda ke bare.