A me ne Bulus na son Kolossiyawan su cigaba da himmantuwa?
Bulus na son Kolossiyawan su cigaba da himmantuwa a addu'a.
Akan me ne Bulus ke son Kolossiyawan su yi addu'a?
Bulus na son Kolossiyawan su yi addu'a don ya sami buduwar kofa don ya yi maganar kalman, asirin gaskiyar Almasihu.