ha_tq/col/04/01.md

135 B

Menene Bulus ya tuna wa iyayengijin duniya cewa su ma na da shi?

Bulus ya tuna wa iyayengijin duniya cewa su na da Ubangiji a sama.