390 B
390 B
Menene yanayin mutum kafin Almasihu ya sa shi rayaye?
Mutum matacce ne a zunubansa kafin Almasihu ya rayar da shi.
Menene Almasihu ya yi da rubutattun basussuka akan ku?
Almasihu ya share rubutattun basussukan ya kuma kafa su a kan giciye.
Menene Almasihu ya yi da ikokai da sarautu?
Almasihu ya cire ikokai da sarautun, a fili ya falasa su ya kuma shugabance su zuwa ga nasara.