ha_tq/col/02/08.md

204 B

A kan wane yaudarar wofi ne Bulus ya damu?

Yaudarar wofin na bisa al'adun mutane da kuma bisa ga abubuwan zunubi na duniya.

Menene na zama cikin Almasihu?

Dukkan Allahntaka na zama cikin Almasihu.