ha_tq/col/02/06.md

170 B

Me ne Bulus ya faɗa wa Kolossiyawan su yi yanzu da sun ƙarbi Almasihu Yesu?

Bulus ya ce wa Kolossiyawan su yi tafiya cikin Almasihu Yesu kamar yadda sun ƙarbe shi.