ha_tq/col/01/28.md

131 B

Menene maƙasudin da Bulus ya na gargadi da kuma koyarwa?

Maƙasudin Bulus shi ne ya mika kowanne mutum cikakke cikin Almasihu.