ha_tq/col/01/24.md

363 B

Don wane dalili ne Bulus ke shan wahala, kuma me ne ra'ayin?

Bulus na shan wahala ta dalilin ikilisiya, kuma ya na farin ciki da shi.

Menene asirin gaskiya da aka ɓoye shekara da shekaru da zamanai, amma yanzu an bayyana shi?

Asirin da aka ɓoye shekara da shekaru da zamanai amma a yanzu an bayyana shi, shi ne Almasihu a cikinku, amintatceyar ɗaukaka.