ha_tq/col/01/21.md

294 B

Wanene dangantaka ne Kolossiyawan suke da shi da Allah kafin sun gaskanta da bisharan?

Kafin gaskantawa da bisharan, Kolossiyawan baki ne daga Allah, kuma makiyansa ne.

Menene ɗole Kolossiyawan za su cigaba da yi?

Ɗole ne Kolossiyawan su cigaba cikin bangaskiya da amincewan bisharan.