ha_tq/col/01/18.md

145 B

Ta yaya ne Allah ya sulhunta dukka komai wa kansa?

Allah ya sulhunta dukka komai wa kansa a loƙacin da ya kawo salama ta wurin jinin Ɗansa.