ha_tq/col/01/09.md

393 B

Da me ne Bulus ya yi addu'a cewa Kolossiyawan su cika da shi?

Bulus ya yi addu'a cewa Kolossiyawan su cika da sanin nufin Allah a dukka hikima da fahimta na ruhaniya.

Ta yaya ne Bulus na addu'a cewa Kolossiyawan su yi tafiya a rayuwarsu?

Bulus yayi addu'a cewa Kolossiyawan su yi tafiyan da ta cancanca ga Ubangiji, da ba da 'ya'ya da ƙyauwawan ayuka, kuma da girma cikin sanin Allah.