Daga ina ne Kolossiyawan sun ji game da bege na hakika da yanzu suke da shi?
Kolossiyawan sun ji game da bege na hakika a kalmar gaskiya, bisharan.
Menene Bulus ya ce bisharan na kan yi a duniya?
Bulus ya ce bishara tana ba da 'ya'ya tana kuma girma a cikin dukan duniya.