ha_tq/amo/09/14.md

276 B

Daga menene Yahweh ya yi alkawarin dawo da Isra'ila?

Yahweh ya yi alkawarin dawo da Isra'ila daga bauta.

Bayan Yahweh ya dawo da Isra'ila, menene tsawon loƙacin da Isra'ila za su zauna a ƙasar?

Bayan Yahweh ya dawo da Isra'ila, Isra'ila zai zauna a ƙasar har abada.