ha_tq/amo/09/13.md

178 B

Da menene Yahweh ya ce duwatsu da tuddai za su zubo a ranaku masu zuwa?

A ranaku masu zuwa, duwatsu za su zubo da ruwan inabi mai zaki, dukkan tuddai kuma su ƙwararo da shi.