ha_tq/amo/09/07.md

286 B

Daga ina ne Yahweh ya kawo Isra'ila?

Yahweh ya kawo Isra'ila daga ƙasar Masar.

Daga ina ne Yahweh ya kawo Filistiyawa?

Yahweh ya kawo Filistiyawa daga Kaftor.

Yahweh ya ce zai hallaka mutanen Isra'ila gabadaya?

A'a, Yahweh ya ce ba zai hallaka mutanen Isra'ila gabadaya ba.