ha_tq/amo/09/05.md

159 B

Menene mutanen suke yi a loƙacin da Yahweh ya taɓa ƙasar don ya narke ta?

Mutanen sun yi bakinciki a loƙacin da Yahweh ya taɓa ƙasar don ya narke ta.