ha_tq/amo/09/03.md

230 B

Menene Ubangiji zai yi wa waɗanda za su ɓoye a ƙarƙashin teku?

Ubangiji zai bada umarni ga maciji ya sare su.

Ga wane dalili ne Ubangiji zai sa idannunsa akan Isra'ila?

Ubangiji zai sa idannunsa akan Isra'iladon azaba.