A wannan rana yan'mata da samari za su faɗi da ƙishi.
Waɗanda su ka yi rantsuwa da zunubin Samariya ba za su sake tashi kuma ba.