ha_tq/amo/08/09.md

213 B

A wannan ranar, menene Yahweh ya ce zai yi wa rana?

A wannan ranar, Yahweh ya ce zai sa rana ta faɗi da tsakar rana.

Menene talakawa za su sa a wannan rana?

Mutanen za su sa tufafin makoki a wannan ranar.