305 B
305 B
Menene Yahweh ya ayyana akan Amaziya, firist na Betel?
Yahweh ya ayyana cewa Amaziya zai mutu a ƙasa mara tsarki, matarsa za ta zama karuwa, za a karkashe 'ya'yanka maza da mata, kuma za a raba kasarsa.
Menene Yahweh ya ayyana cewa zai yi wa Isa'ila?
Yahweh ya ayyana cewa zai kai Isra'ila bauta.