An yi zargin Amos akan ya na shirya maƙarƙashiya wa Yerobowam, sarkin Isra'ila.
Amos ya yi annabci cewa Yerobowam zai mutu ta takobi.