A cikin wahayinsa akan menene Amos ya gan Ubangiji yake tsaya a kai, na kuma yi?
Amos ya gan Ubangiji a tsaya a gefan bango, yana rike da magwaji a hannunsa.
Menene Yahweh ya ce shi ne ma'anar magwajin?
Yahweh ya faɗa cewa magwajin na nufin ba za a sake barin Isra'ila ba.