ha_tq/amo/07/04.md

294 B

A cikin wahayinsa, a menene Amos ya gan Yahweh yake kira?

Amos ya gan Yahweh ya na kira ga wuta ya yi shari'a.

A loƙacin da Amos ya roki Yahweh ya gafarta wa Yakubu kuma kada ya kawo wannan masifa akansu, Menene Yahweh ya amsa?

Yahweh ya amsa cewa wannan masifan kuma ba za ta faru ba.