ha_tq/amo/07/01.md

342 B

A wahayinsa, menene Amos ya gan Yahweh yake yi a loƙacin girbi?

Amos ya gan Yahweh ya na shirya farin cincirindo a loƙacin girbi domin su ci amfanin gonan ƙasar.

A loƙacin da Amos ya roki Yahweh ya gafarta wa Yakubu kuma kada ya kawo wannan masifa akansu, Menene Yahweh ya amsa?

Yahweh ya amsa cewa wannan masifa ba za ta faru ba.