Yahweh ya ayyana cewa zai ta da wata al'umma ta yi gãba da gidan Isra'ila.
Wannan al'umma za ta yi wa gidan Isra'ila rauni.