ha_tq/amo/06/12.md

147 B

Menene waɗannan mutanen Yakubu sun yi wa adalci da nagarta?

Waɗannan mutanen Yakubu sun mai da adalci dafi kuma su ka mai da nagarta mugunta.