ha_tq/amo/06/07.md

215 B

Ina ne masu ƙarban kaiton Yahweh ba za su je ba?

Masu ƙarban kaiton Yahweh ba za su tafi bauta ba.

Menene Yahweh ya ƙi game da waɗannan mutanen Yakubu.

Yahweh ya ƙi girman kai da kagaran mutanen Yakubu.