ha_tq/amo/06/05.md

336 B

Menene masu ƙarban kaiton Yahweh ke yi da loƙacinsu?

Masu ƙarban kaiton Yahweh su na amfani da loƙacinsu a hauren giwa, yin biki, wakoki da kuma shan ruwan inabi.

Menene waɗanda ba su ƙarban kaiton Yahweh ke yi da loƙacinsu?

Waɗanda ba su ƙarban kaiton Yahweh ba su amfani da loƙacinsu a makoki saboda lalacewar Yosef.