ha_tq/amo/05/14.md

142 B

Menene mutanen za su yi domin Yahweh ya kasance tare da su?

Mutanen su nemi yin nagarta ba mugunta ba, domin Yahweh ya kasance tare da su.