ha_tq/amo/05/10.md

259 B

Wanene masu ƙarfin su ke ƙi da kuma tsana?

Masu ƙarfin su na ƙin waɗanda suke ƙwabe su, su kuma tsana duk mai faɗin gaskiya.

Menene masu ƙarfin sun yi, da Yahweh zai hukunta su?

Masu ƙarfi sun tattake talakawa, da ya sa Yahweh zai hukunta su.