ha_tq/amo/05/04.md

106 B

Menene Yahweh ya ce wa gidan Isra'ila su yi?

Yahweh ya ce wa gidan Isra'ila su neme shi su kuma tsira.