ha_tq/amo/04/12.md

279 B

Menene Yahweh ya ce wa mutanen Isra'ila su ɗole shirya yi yanzu?

Yahweh ya ce wa mutanen Isra'ila ɗole su shirya su sadu da Allahnsu.

Wanene ya yi duwatsu, ya kuma bayyana tunaninsa ga mutum?

Yahweh, Allah mai runduna, ya yi duwatsu, ya kuma bayyana tunaninsa ga mutum.