ha_tq/amo/04/10.md

409 B

Menene Yahweh ya yi wa samarin domin mutanen Isra'ila su dawo masa?

Yahweh ya kashe samarinsu da takobai domin mutanen Isra'ila su dawo masa.

Menene Yahweh ya yi wa biranen domin mutanen Isra'ila su dawo masa?

Yahweh hallakar da biranen domin mutanen Isra'ila su dawo masa.

Ya ya ne mutanen Isra'ila suka amsa ƙoƙarin da Yahweh ya yi domin ya dawo da su?

Mutanen Isra'ila basu koma ga Yahweh ba.