ha_tq/amo/04/08.md

205 B

Menene Yahweh ya yi wa lambuna, gonakin inabin, da itatuwa domin mutanen Isra'ila su dawo gare shi?

Yahweh ya sa ƙunci tare da darɓa a lambuna, gonakin inabin, da itatuwansu ya kuma cinye su da fari.