ha_tq/amo/04/06.md

140 B

Menene Yahweh ya yi wa ruwan sama domin mutanen Isra'ila su koma gare shi?

Yahweh ya hana ruwan sama wa Isra'ila domin su dawo gare shi.