ha_tq/amo/04/04.md

222 B

Menene ya faranta wa mutanen Isra'ila rai?

Mutanen Isra'ila su na jin daɗin yin zunubi a Betel su kuma ƙara zunubi a Gilgal, don su kawo haɗaya da zakka, su mika haɗayar godiya, su kuma yi shelar baikon yaddar rai.