Yahweh ya ayyana cewa abokan gaba za su washe gãnuwõyin Isra'ila.
Kadan ne za su tsira daga hukuncin Yahweh.