Wannan maganar Yahweh na kan mutanen Isra'ila, dukka iyalin da Yahweh ya fito da su daga Masar.
Yahweh ya zaɓa Isra'ila daga dukkan iyalin duniya.