ha_tq/amo/02/15.md

296 B

Menene Yahweh ya ayyana game da mai baka, mai saurin gudu, mahayin doki, da kuma sojojin da suka fi jaruntaka?

Yahweh ya ayyana cewa mai baka ba zai tsaya ba, mai saurin gudu ba zai tsira ba, mahayin doki ba zai ceci kansa ba, kuma sojojin da suka fi jaruntaka za su gudu tsirara a ranan nan.