ha_tq/amo/02/11.md

247 B

Menene Isra'ilawa suka yi wa annabawan da Yahweh ya ta da a cikinsu?

Isra'ilawan sun umarci annabawan kada su yi anabci.

Menene Isra'ilawa suka yi wa keɓaɓɓun da Yahweh ya ta da a cikinsu?

Isra'ilawan sun sa keɓaɓɓu shan ruwan inabi.