ha_tq/amo/02/09.md

152 B

Ta yaya ne Isra'ilawa suka iya cin nasara da Amoriyawa?

Isra'ilawa sun iya cin nasara da Amoriyawa domin Yahweh ya hallakar da Amoriyawa a gaban su.