Yahweh ya bayyana hukunci a kan Yahuda saboda sun ƙi dokar Yahweh.
Yahweh ya bayyana cewa zai cinye gãnuwõyin Mowab da Yahuda.