ha_tq/amo/02/01.md

124 B

Don menene Yahweh ya ayyana hukunci akan Moab?

Yahweh ya ayyana hukunci akan Moab domin ya ƙone ƙasusuwan sarkin Edom.